Ƙarin Bayani
e A cikin shekaru 20, gwamnatin Armeniya ta ɗaure Shaidun Jehobah matasa fiye da 450. An saki waɗanda suka rage a cikin kurkuku a watan Nuwamba, 2013.