Ƙarin Bayani
a Ya dace idan aka ce halakar “Babila Babba” ainihi tana nufin halakar dukan ƙungiyoyin addinai, ba dukan mutanen da ke addinin ba. Saboda haka, yawancin mutanen da suke goyon bayan Babila a dā za su tsira daga halakar, kuma za su nemi su nisanta kansu daga addini kamar yadda littafin Zakariya 13:4-6 ya nuna.