Ƙarin Bayani a A darasi na 7, za mu tattauna cewa ruhu mai tsarki iko ne da Allah yake amfani da shi don ya cim ma nufinsa.