Ƙarin Bayani
a Idan muka ƙirga daga shekara ta 455 K.H.Y. zuwa shekara ta 1 K.H.Y., za mu sami shekaru 454. Daga shekara ta 1 K.H.Y. zuwa shekara ta 1 B.H.Y. shekara 1 ne. Daga shekara ta 1 B.H.Y. zuwa shekara ta 29 B.H.Y. shekaru 28 ne. Idan muka haɗa duka shekarun, za mu sami shekaru 483.