Ƙarin Bayani a A Linjilar Luka, Jehobah ya yi amfani da wakilin sunan nan “kai,” ya ce: “Kai ne Ɗana ƙaunatacce: da kai raina ya ji daɗi ƙwarai.”—Luka 3:22.