Ƙarin Bayani
a Bisa ga kamus mai suna, Expository Dictionary of New Testament Words, da Vine ya rubuta, kalmar Helenanci da aka fassara “suna” tana nufin “abin da sunan yake bayyana game da mai shi, da matsayinsa da ikonsa da halinsa [da kuma] daukakarsa.”