Ƙarin Bayani
a An sami wannan furci “maya haihuwa” a 1 Bitrus 1:3, 23. Wani furci ne na Littafi Mai Tsarki da yake kwatanta “sake haihuwa.” An samo waɗannan furci biyu ne daga fi’ili ta Hellenanci, gen·naʹo.