Ƙarin Bayani
b Littafi Mai Tsarki ya ce “miji kan mata ya ke,” saboda haka, shi ne ke da hakkin faɗin yadda za a kashe kuɗin iyalin da kuma hakkin bi da matarsa cikin ƙauna, ba tare da son kai ba.—Afisawa 5:23, 25.