Ƙarin Bayani
b A cikin littafin Kubawar Shari’a gabaki ɗaya, Musa ya bayyana cewa ya kamata tsoron Allah ya zama mizanin da ke yi wa bayin Allah ja-gora.—Kubawar Shari’a 4:10; 6:13, 24; 8:6; 13:4; 31:12, 13.