Ƙarin Bayani a “Rabshakeh” laƙabi ne na sanannen ma’aikaci a gwamnatin Assuriya. Ba a faɗi sunan mutumin ba a cikin labarin.