Ƙarin Bayani a Abin farin ciki, ƙarnuka goma bayan mutuwar Dauda, mala’iku masu yawa sun sanar da haihuwar Almasihu ga makiyaya waɗanda suna lura da tumakinsu a filaye kusa da Bai’talami.—Luk 2:4, 8, 13, 14.