Ƙarin Bayani
a Ƙarnuka kafin hakan, a shekara ta 997 K.Z., an raba Isra’ilawa zuwa dauloli biyu. Ɗayan daular ita ce Yahuda, wadda ta ƙunshi ƙabilu biyu ta kudu. Daula ta biyu ta ƙunshi ƙabilu goma a Arewancin Isra’ila, waɗanda ake kiransu Ifraimu, domin ƙabilar Ifra’imu ce mafi yawa a cikinsu.