Ƙarin Bayani
a Yumɓu da aka kwaɓa da ƙarfe yana nufin mutanen da ke cikin Mulkin Biritaniya da Amirka. A cikin shekaru da yawa yanzu, wannan yumɓun ya sa ya kasance wa wannan mulkin wuya ya nuna ikonsa yadda yake so.