Ƙarin Bayani
a Wasu cikin talifofi da za a riƙa samun su a Intane kaɗai su ne: “Don Matasa,” wanda tari ne na ayyukan yi da aka ɗauko daga labaran Littafi Mai Tsarki don matasa, da kuma “Abin da Na Koya Daga Littafi Mai Tsarki,” wanda shi ma tari ne na talifofi da aka shirya don iyaye su karanta tare da ’ya’yansu ’yan shekara uku zuwa ƙasa.