Ƙarin Bayani
a Idan kana so a yi nazarin Littafi Mai Tsarki da kai ko kana so ka san inda Majami’ar Mulki take a yankinku, don Allah ka sanar da wanda ya ba ka mujallar nan ko ka shiga dandalinmu na www.pr418.com/ha kuma ka duba ƙarshen shafin farko, inda aka rubuta KA TUNTUƁE MU.