Ƙarin Bayani
a An bayyana ko wane ne bawan nan mai aminci mai hikima a Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Yuli, 2013, shafuffuka na 21-22, sakin layi na 8-10. An tattauna matsayin budurwai na almarar Yesu a talifin da ya gabaci wannan da ke wannan mujallar. An yi bayani a kan kwatancin awaki da tumaki a Hasumiyar Tsaro ta 1 ga Nuwamba, 1995, shafuffuka na 13-18.