Ƙarin Bayani
a An yi amfani da kalmar nan “Kabari” a wuraren da kalmomin Ibranancin nan “Sheol” da kuma na Helenanci “Hades” suka bayyana. Wasu juyin Littafi Mai Tsarki sun yi amfani da kalmar nan “jahannama” amma Littafi Mai Tsarki bai koyar da cewa ana kone mutane a wuta ba.