Ƙarin Bayani
a Ishaƙu ɗan Ibrahim ma ya yi makoki na dogon lokaci. Kamar yadda muka gani a talifin “Ka Yi Koyi da Bangaskiyarsu” da ke wannan Hasumiyar Tsaro, Ishaƙu ya yi shekaru uku yana makokin mahaifiyarsa Saratu.—Farawa 24:67.