Ƙarin Bayani
a Yamma ya riga ya yi a lokacin. Amma labarin bai nuna cewa Rifkatu ta daɗe a baƙin rijiyar ba. Kuma bai ce kafin ta koma gida iyayenta sun riga sun yi barci ba ko kuma sun turo wasu su zo neman ta ba.