Ƙarin Bayani
b Wataƙila Eliezer ne wannan bawan ko da yake ba a ambata hakan a Littafi Mai Tsarki ba. A lokacin da Ibrahim ba shi da ɗa, ya so ya sa Eliezer ya zama magajinsa. Hakan ya nuna cewa Eliezer ne bawan da Ibrahim ya fi yarda da shi kuma shi ya girme sauran. Wannan kwatancen ya yi daidai da na bawan da ke wannan labarin.—Farawa 15:2; 24:2-4.