Ƙarin Bayani
b Shekara biyar bayan haka, wato a shekara ta 1535, wani mafassari Bafaranse mai suna Olivétan ya fitar da Littafi Mai Tsarki da ya fassara daga yaren Ibrananci da Helenanci. Ya yi amfani da fassarar Lefèvre sosai sa’ad da yake juya Nassosin Helenanci.