Ƙarin Bayani
a Don samun cikakken bayani a kan abubuwan da za su faru a kwanaki na ƙarshe, ka duba babi na 9, “Shin Ƙarshen Duniya Ya Kusa?” a littafin nan Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki? Shaidun Jehobah ne suka wallafa shi kuma za ka iya samunsa a dandalin www.pr418.com/ha.