Ƙarin Bayani
a Waɗanda suka tsira kamar Baruch (sakataren Irmiya) da Ebed-melech Ba-kushi da kuma zuriyar Rekab ba su da shaida a goshinsu. (Irm. 35:1-19; 39:15-18; 45:1-5) An sa musu shaida na alama don ceto.