Ƙarin Bayani
a Babu shakka, wasu sun taɓa fassara Sabon Alkawari zuwa Ibrananci. Ɗaya daga cikinsu shi ne Simon Atoumanos a wajen shekara ta 1360. Da wani marubuci ɗan Jamus mai suna Oswald Schreckenfuchs a wajen shekara ta 1565. Amma ba a taɓa buga su ba kuma a yau, babu littattafan.