Ƙarin Bayani
a A cikin baƙaƙen Helenanci, harafi mafi ƙanƙanta shi ne iota kuma yana nufin abu ɗaya da na Ibrananci nan י (yod). Tun da yake da Ibrananci ne aka rubuta Dokar da aka ba Musa, wataƙila Yesu yana magana ne a kan harafi na Ibrananci.