Ƙarin Bayani
b Jehobah ya ƙyale maza su auri mata da yawa a dā. Amma daga baya, ya sa Yesu ya komar da aure yadda yake a lambun Adnin, wato namiji ya auri mace guda.—Farawa 2:24; Matta 19:3-9.