Ƙarin Bayani
b An samo wasu karin magana da aka yi amfani da su a Turanci daga fassarar King James. Alal misali: “ya fāɗi a fuskarsa” da “liƙe ma fatata” da kuma “ku zazzage zuciyarku.”—Lit. Lis. 22:31; Ayu. 19:20; Zab. 62:8.