Ƙarin Bayani a Wani littafin bincike na Yahudawa ya ce iyalin wanda ya yi kisan sukan bi shi zuwa birnin mafakan.