Ƙarin Bayani
a Shekaru da yawa bayan an sako Yusufu daga kurkuku, ya bayyana cewa Jehobah ya sanyaya masa zuciya ta wajen ba shi ɗa. Ya ba yaron suna Manassa, domin ya ce: “Allah ya sa na manta da wahalata.”—Far. 41:51.