Ƙarin Bayani
a Jehobah da Yesu sun damu da yadda mutane suke ji. A wannan talifin, za mu tattauna abin da muka koya daga misalansu. Ban da haka, za mu tattauna dalilin da ya sa za mu riƙa jin tausayin mutane da kuma yadda za mu iya yin hakan.