Ƙarin Bayani
b MA’ANAR WASU KALMOMI: Jin “tausayi” yana nufin cewa za mu yi ƙoƙari mu fahimci yadda mutane suke ji kuma mu riƙa tausaya musu. (Rom. 12:15) A wannan talifin, jin “tausayi” da kuma “damuwa” suna da ma’ana ɗaya.