Ƙarin Bayani
c Jehobah ya ji tausayin bayinsa masu aminci da suka yi sanyin gwiwa ko kuma suka ji tsoro. Ka yi tunanin labarin Hannatu (1 Sam. 1:10-20) da Iliya (1 Sar. 19:1-18) da kuma Ebed-melek (Irm. 38:7-13; 39:15-18).