Ƙarin Bayani
b MA’ANAR WASU KALMOMI: Kalmar nan tausayi da aka yi amfani da ita a Littafi Mai Tsarki tana nufin nuna mun damu da mutumin da ke shan wahala ko kuma da aka nuna wa rashin adalci. Idan mun damu da mutane, hakan zai taimaka mana mu yi ƙoƙarin tallafa musu.