Ƙarin Bayani
a Shaiɗan da aljanunsa sun daɗe suna yaudarar mutane game da yanayin matattu. Waɗannan ƙaryace-ƙaryace da suke koyarwa sun sa ana bin al’adu marasa kyau dabam-dabam. Wannan talifin zai taimaka maka ka kasance da aminci ga Jehobah sa’ad da wasu suka matsa maka ka bi waɗannan al’adun.