Ƙarin Bayani
a Jehobah ya yi mana tanadin abubuwan da za mu kalla, mu karanta da kuma nazarta. Wannan talifin zai taimaka maka ka zaɓi abin da za ka riƙa yin nazari da shi, kuma an ba da shawarwarin da za su taimaka maka ka amfana daga nazarin da kake yi.