Ƙarin Bayani
c MA’ANAR WASU KALMOMI: A wannan talifin da kuma wanda zai biyo bayansa, kalmar nan “wanda aka ci zarafinsa” yana nufin yaro ko yarinyar da aka yi lalata da ita. Mun yi amfani da wannan kalmar ne don nuna cewa an ci zarafin yaron ko yarinyar ne kuma yaran ba su da laifi.