Ƙarin Bayani
a Shaiɗan ya iya yaudarar mutane sosai. Ya yaudari mutane da yawa har suna ganin suna da ’yanci, amma sun riga sun zama bayinsa. A wannan talifin, za mu bincika dabaru da dama da Shaiɗan yake amfani da su don ya yaudari mutane.