Ƙarin Bayani
d BAYANI A KAN HOTO: Wata matashiya tana makarantar jami’a. Ita da abokan ajinsu sun bi ra’ayin malamansu cewa kimiyya da fasaha za su magance dukan matsalolin ’yan Adam. Bayan haka, a Majami’ar Mulki ba ta jin daɗin abin da ake jawabi a kai ba kuma ta ɓata fuska.