Ƙarin Bayani
a Lutu da Ayuba da kuma Naomi sun bauta wa Jehobah da aminci, amma sun fuskanci matsaloli a rayuwarsu. A wannan talifin, za mu tattauna darussan da za mu koya daga labarinsu. Ƙari ga haka, za mu tattauna dalilin da ya sa yake da muhimmanci mu zama masu haƙuri, mu riƙa nuna ƙauna kuma mu ta’azantar da ’yan’uwanmu sa’ad da suke fuskantar matsaloli.