Ƙarin Bayani
c BAYANI A KAN HOTO: Wani ɗan’uwa yana fushi kuma yana maganganun da ba su dace ba, amma dattijo ya saurare shi. Sa’ad da hankalin ɗan’uwan ya kwanta, dattijon ya ba shi shawara.