Ƙarin Bayani
c BAYANI A KAN HOTO: Wani mutum da zai je hutu ya karɓi warƙa daga wurin Shaidu a tashar jirgin sama. Daga baya, ya sake ganin wasu Shaidu suna wa’azi da amalanke sa’ad da yake yawon buɗe ido. Bayan ya dawo gida, sai wasu Shaidu suka je su yi masa wa’azi a gidansa.