Ƙarin Bayani
a A yau, za mu iya haɗuwa da mutanen da ba su da addini fiye da yadda muke haɗuwa da su a dā. A wannan talifin, an tattauna yadda za mu iya koya musu gaskiyar da ke cikin Littafi Mai Tsarki da yadda za mu iya taimaka musu su amince da Littafi Mai Tsarki kuma su yi imani da Jehobah.