Ƙarin Bayani
a Bayin Jehobah sun daɗe suna jiran Armageddon. A wannan talifin, za mu tattauna ma’anar Armageddon, abubuwan da za su faru kafin ya zo da kuma yadda za mu kasance da aminci yanzu da ƙarshe ya yi kusa sosai.