Ƙarin Bayani
a A wannan talifin, za mu tattauna wahayin da manzo Yohanna ya gani game da “taro mai girma.” Babu shakka, wannan talifin zai ƙarfafa bangaskiyar dukan waɗanda suke ɗokin yin rayuwa a duniya.