Ƙarin Bayani
a Yayin da ƙarshen wannan zamanin ke kusatowa, muna bukatar mu sa dangantakarmu da ’yan’uwa ta yi danƙo sosai. A wannan talifin, za mu tattauna abin da za mu iya koya daga labarin Irmiya. Za mu kuma ga yadda ƙulla abokantaka na kud da kud zai taimaka mana a mawuyacin lokaci.