Ƙarin Bayani
c BAYANI A KAN HOTUNA: Wannan hoton yana nuna abin da zai iya faruwa a lokacin ƙunci mai girma. ’Yan’uwa da yawa suna taro a saman gidan wani ɗan’uwa. Domin su abokai ne, sun ƙarfafa juna a wannan lokacin jarrabawa. Waɗannan ’yan’uwan sun soma wannan abokantaka kafin a soma ƙunci mai girma.