Ƙarin Bayani b BAYANI A KAN HOTO: A shekara ta samun ’yanci, bayi suna samun ’yanci kuma su koma ga iyalinsu da kuma filayensu.