Ƙarin Bayani
c BAYANI A KAN HOTUNA: Sa’ad da wasu ma’aurata suke wa’azi gida-gida sun lura da (1) wani gida mai tsabta da aka shuka fure da (2) gidan da akwai yara a ciki da (3) gida mai datti ciki da waje da kuma (4) gidan da mutanen suke bin addini. A ina za ka sami mutumin da zai iya zama mabiyin Yesu?