Ƙarin Bayani
b Domin dalilin da aka ba da a nan, ba zai dace ba a ce Sarkin Roma mai suna Aurelian ne “sarkin arewa” (270-275 B.H.Y.) ko kuma a ce Sarauniya Zenobia (267-272 B.H.Y.) ce “sarkin kudu.” Wannan ƙarin hasken ya sauya abin da aka wallafa a littafin nan Pay Attention to Daniel’s Prophecy!, babi na 13 da 14.