Ƙarin Bayani
a Mai sauƙin kai yana jin tausayin mutane da kuma nuna juyayi. Shi ya sa muka ce Jehobah mai sauƙin kai ne. Kamar yadda za a nuna a wannan talifin, za mu iya zama masu sauƙin kai ta yin koyi da Jehobah. Ban da haka, za mu tattauna yadda za mu iya kasancewa da sauƙin kai ta yin koyi da Sarki Saul da annabi Daniyel da kuma Yesu.